Masu Garkuwa Da Mutane
Wata majiya daga kauyen ta ce 'yan bindigan sun bankawa motarsu wuta kafin suka tasa keyar basaraken cikin motarsa kirar Nissan Sunny suka tafi da shi. An gano cewar sun kama hanyar jihar Delta da basaraken. Enogie dai tsohon sufr
Legit.ng ta ruwaito kungiyar mai suna JIBWIS National Qur’anic Reciters ta bayyana wannan labari ne a shafinta na kafar sadarwar zamani ta Facebook, inda ta ruwaito surukin Malamin, Isma’il Maiduguri wanda ya tabbatar da aukuwar l
Wasu 'yan bindiga sun sace jami'an hukumar zabe mai zaman kanta INEC a jihar Benue. Lamarin ya faru ne a karamar hukumar Tarka na jihar. Kwamishinan zabe na jihar, Nentawe Goshwe ya tabbatarwa the Cable sai dai bai bayar da cikake
Ayyukan miyagun mutane yan bindiga na cigaba da ta’azzara tare da fadada a jahar Katsina, musamman ma a yankin karamar hukumar Batsari, Dutsanma, Funtuwa da Dandume, inda yan bindigan suke cin karensu babu babbaka.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito kaakakin rundunar, SP Gambo Isah ne ya bayyana haka yayin da yake ganawa da manema labaru a babban ofishin Yansanda dake cikin garin Katsina, inda ya bayyana yadda suka samu nasarar cafke wannan mugun m
Bugu da kari, Manjo Clement yace sun kama wasu mutane biyu, Musa Amadu da Auwalu Muntari dukkaninsu mazauna kauyen Danfumi, wadanda yace suna kai ma yan bindigan bayanan sirri, kuma a yanzu haka suna taimaka ma Sojoji da bayanai.
Wasu 'yan bindiga sun kai hari a karamar hukumar Zurmi na jihar Zamfara inda suka sace fiye da mutane 12 a ranar Litinin. Wadanda aka sace sun hada da wata amarya da kuma wasu mata masu jego. 'Yan bindigan sun kai farmakin ne misa
Majiyar Legit.ng ta ruwaito sunayen wadanda aka kashe kamar haka; Rabiu Aikau da wani dan uwansu da ake kira Manya, sai kuma karamin yaron da yan bindigan suka yi garkuwa da shi, wanda rahotanni suka bayyana cewa yaron Aikau ne.
Mun samu cewa da yawa daga cikin al'ummar Najeriya mazauna jihar Katsina, sun fara gudun tsira na sauya sheka zuwa makociyar kasa ta Nijar a sakamakon ta'adar garkuwa da mutane da ta yi kamari da kuma matsin lamba ta 'yan baranda.
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari