Masu Garkuwa Da Mutane
Rahoton kamfanin dillancin labaru ya bayyana daga cikin mutanen da yan bindigan suka sako har da kananan yara guda 3, maza 5 da kuma mata 3, wanda aka mikasu ga gwamnan jahar Zamfara a ranar Lahadi a garin Gusau.
Da ya ke bajakolin masu laifin a hedikwatar 'yan sanda ta Kano da ke unguwar Bompai, kwamishinan 'yan sanda a jihar, Ahmed Iliyasu, ya ce an sace yarinyar nan a kusa da gidan iyayenta. Ya kara da cewa wata tawagar jami'an 'yan san
Wasu 'yan bindiga da har yanzu ba a san ko su waye ba, sun sace wani likitan Asibitin Malam Aminu Kano, mai suna Dr. Bashir Zubayr, akan babbar hanyar Lokoja zuwa Okene. An sace Bashir tare da da wasu kannansa guda biyu a kusa...
Kazalika, ya bayyana cewa harkar satar mutane tare da yin garkuwa da su na da matukar hatsari, saboda harka ce ta 'ko a mutu ko a yi rai'. Mai garkuwa da mutanen ya ce bai yi nadamar abinda ya aikata ba, tare da bayyana cewa ba ya
Uwargidar Ihongo, Monica Ihongo ta bayyana ma manema labaru cewa yan bindigan sun kwashe musu duk wasu abubuwa masu muhimmanci a gidan, daga nan suka tura maigidanta cikin mota.
Jirgin yakin Operation Hadarin Daji ta kashe akalla yan bindiga 20 a wani wuri kusa da Munhaye a jihar Zamfara a wani harin sama da suka gudanar a jiya Talata, 2 ga watan Yuli.
Biyo bayan kubutar da magajin garin Daura, Alhaji Musa Umar, wanda aka sace ranar 1 ga watan Mayu a kofar gidansa a garin Daura, jihar Katsina, bayan sallar Magriba, jami'an tsaro tare da hadin gwuiwar ma'aikatan hukumar tsara bir
Magajin Garin Daura, Alhaji Musa Umar wanda ya kubuta daga hannun masu garkuwa da mutane a ranar Talata, 2 ga watan Yuli bayan ya shafe watanni biyu a hannunsu, ya isa babbar birnin tarayya Abuja.
Legit.ng ta ruwaito rahotanni daga garin Daura sun tabbatar da haka, inda suka bayyana cewa a ranar Talata, 2 ga watan Yuli ne miyagun suka sako Magajin Gari ya dawo gida.
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari