Masu Garkuwa Da Mutane
Wasu Masu satar mutane Yankin tsakiyar Arewa sun shiga hannun Soji. Sojojin Najeriya sun damke wadanda su ka fitini Jihohin Arewa ta tsakiyar Benuwai da Nasarawa shekaran jiya.
An sako surukar Shugaban ma'aikatan fadan gwamnan jihar Niger, Alhaji Abubakar Sani Bello da wasu mata da 'yan bindiga suka yi awon gaba da su a garin Kagara na jihar Niger kamar yadda The Nation ta ruwaito. An ruwaito cewa an sak
An gano gawar wata yarinya mai shekaru takwas, Aisha Sani da wata mata tayi garkuwa da ita makonni biyu da suka wuce a Tudun Wada Quaters da je birnin Kano. Aisha tana hanyarta na koma wa gida ne daga makarantar Islamiyya lokacin
Majiyar Legit.ng ta ruwaito yan bindigan sun kai ma kauyen farmaki ne da yammacin lahadi, 21 ga watan Yuli, kamar yadda wani mazaunin kauyen ya tabbatar, inda yace yan bindigan sun yi awon gaba da yan mata da dama.
Wassu yan bindiga wadanda ba a san asalinsu ba sun yi garkuwa da wasu matafiya mata uku da ke a hanyarsu ta zuwa Yenagoa, babban birnin jihar Bayelsa daga jihar Lagas.
A yanzu haka ana iya cewa zaman lafiya ya fara samuwa a jahar Zamfara sakamakon sulhu da gwamnan jahar, Bello Matawalle ya fara yi da yan bindiga, inda a yanzu haka sun sake sako mutane 143 da suka yi garkuwa dasu.
Wani mummunan rahoto dake zuwa mana a yanzu da sanadin jaridar The Nation sun bayyana cewa, 'yan bindiga dadi sun yi awon gaba da wasu Turkawa hudu a wata mashaya dake kauyen Gbale na karamar hukumar Edu a jihar Kwara.
Cikin karsashi na bayyana farin ciki, gwamnan jihar Kastina Aminu Bello Masari, ya yi karin haske da cewar ba tare da daukar wani lokaci mai tsawo ba rashin tsaro da ta'addancin 'yan daban daji zai zamto tarihi a jihar.
Rahotanni sun kawo cewa wasu da ake zargin yan bindiga ne sun kashe sama da mutane 20 a kauyen Dan Tatsako da ke karamar hukumar Goronyo na jihar Sokoto.
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari