Masu Garkuwa Da Mutane
Wasu 'yan bindiga da har yanzu ba a san ko su waye ba, sun sace wani likitan Asibitin Malam Aminu Kano, mai suna Dr. Bashir Zubayr, akan babbar hanyar Lokoja zuwa Okene. An sace Bashir tare da da wasu kannansa guda biyu a kusa...
Kazalika, ya bayyana cewa harkar satar mutane tare da yin garkuwa da su na da matukar hatsari, saboda harka ce ta 'ko a mutu ko a yi rai'. Mai garkuwa da mutanen ya ce bai yi nadamar abinda ya aikata ba, tare da bayyana cewa ba ya
Uwargidar Ihongo, Monica Ihongo ta bayyana ma manema labaru cewa yan bindigan sun kwashe musu duk wasu abubuwa masu muhimmanci a gidan, daga nan suka tura maigidanta cikin mota.
Jirgin yakin Operation Hadarin Daji ta kashe akalla yan bindiga 20 a wani wuri kusa da Munhaye a jihar Zamfara a wani harin sama da suka gudanar a jiya Talata, 2 ga watan Yuli.
Biyo bayan kubutar da magajin garin Daura, Alhaji Musa Umar, wanda aka sace ranar 1 ga watan Mayu a kofar gidansa a garin Daura, jihar Katsina, bayan sallar Magriba, jami'an tsaro tare da hadin gwuiwar ma'aikatan hukumar tsara bir
Magajin Garin Daura, Alhaji Musa Umar wanda ya kubuta daga hannun masu garkuwa da mutane a ranar Talata, 2 ga watan Yuli bayan ya shafe watanni biyu a hannunsu, ya isa babbar birnin tarayya Abuja.
Legit.ng ta ruwaito rahotanni daga garin Daura sun tabbatar da haka, inda suka bayyana cewa a ranar Talata, 2 ga watan Yuli ne miyagun suka sako Magajin Gari ya dawo gida.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Abdul’aziz Yari, a ranar Litinin, 1 ga watan Yuni ya kare kansa akan batun tsaro a jihar, inda yake fadin cewa yayi iya kokarinsa wajen magance matsalar.
An kama wani soja dan shekara 32 mai suna Corporal Koza Yabiliok, a jihar Kaduna da laifin sayar da alburusai ga wasu wadanda ake zargin masu garkuwa da mutane ne da suke addabar mutanen yankin shekara da shekaru...
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari