Masu Garkuwa Da Mutane
Gwamnan jahar Katsina, Aminu Bello Masari ya umarci sakataren gwamnatin jahar Katsina, Mustapha Inuwa ya shirya zaman tattaunawa tsakanin gwamnati, shuwagabannin hukumomin tsaro da yan bindiga domin tattauna batun sulhu.
Gwamnan jahar Katsina, Aminu Bello Masari ya gayyaci shuwagabannin al’ummar Fulani dake zaune a kananan hukumomi guda 9 na jahar Katsina domin tattauna hanyar kawo karshen matsalolin tsaro a jahar.
Legit.ng Hausa ta ci karo da wani rubutu mai ma'ana da muhimmanci ga dukkan jama'a da wani bawan Allah, Mahmud Labaran Galadanchi, ya yi a kan yadda mutane zasu iya amfani da wayoyinsu na hannu (smartphones) domin yin maganin sata
Wani bidiyo da yake yawo a shafukan sada zumunta ya bayyana yadda miyagun masu garkuwa da mutane suka sace sabuwar jarumar fina-finan Hausa ta masana'antar Kannywood, Maryam KK. A bidiyon dai an nuno yadda jarumar ta jigata inda..
Wasu gungun miyagun yan bindiga sun sake komawa babbar hanyar Kaduna zuwa babban birnin tarayya Abuja a ranar Litinin, 26 ga watan Agusta, inda suka kashe mutane uku, tare da yin awon gaba da wasu da ba’a san adadinsu ba.
Wasu gungun yan bindiga dauke da muggan makamai sun kai farmaki a kauyen Wurma dake cikin karamar hukumar Dutsanma ta jahar Katsina inda suka kwashe tsawon sa’o’i uku suna cin karensu babu babbaka.
Wasu gungun miyagun yan bindiga sun kai wani mummunan hari cikin kauyen Dabagi dake cikin karamar hukumar Tangaza na jahar Sakkwato, inda suka kashe mutane 2, tare da jikkata mutane 10,
Da kyar da sudin goshi jami’ar rundunar Yansandan jahar Legas suka kwaci wata mata mai satar mutane da nufin yin garkuwa dasu daga hannun jama’a bayan sun fusata har ta kai ga sun yi kokarin banka mata wuta
Wasu abokan Tijjani sun bayyana cewa tabbas sun ga canji a halayyyarsa tare da nuna 'ji-ji da kai' a wurinsa musamman bayan ya warke daga wata jinyar harbin da aka yi masa yayin wani ofireshon. Abokan sun kara da cewa basu wani da
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari