Masu Garkuwa Da Mutane
Wata kungiyar dattawan jihar Kano, KCCI, ta yi Allah wadai dangane da sace wasu kananan yara 9 na jihar tare da mayar da su addinin kirista da wata muguwar kungiyar masu garkuwa da mutane 'yan kabilar Ibo ta yi.
Dakarun sojoji sun kashe akalla yan bindiga 39 a wasu ayyuka mabanbanta guda biuyu da suka gudanar a Zamfara cikin wannan makon, kamfanin dillancin labaran Najeriya ta ruwaito.
Cikin wata sanarwa da aka bayyanawa maneman labarai a jiya Juma'a 11 ga watan Oktoba, mai dauke da sa hannun kwamishinan ‘yan sanda na jihar Kano CP. Ahmed Iliyas, ta hannun kakakin rundunar DSP. Abdullahi Haruna Kiyawa...
Kamafani dillancin labarai na kasa (NAN) ya rawaito cewa mataimakin darektan hulda da jama'a na rundunar soji ta daya da ke Kaduna, Kanal Ezindu Idimah, ya tabbatar da kubutar da daliban ga manema labarai a Kaduna ranar Alhamis.
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta kama masu garkuwa da mutane da yan fashi da makami su 45, wadanda suka addabi matafiya da mazauna jihar a hanyar babbar titin Kaduna zuwa Abuja da kuma hanyar Kaduna zuwa Birnin Gwari.
Mun ji cewa an koma neman makudan miliyoyi kan ‘Yan makarantar Matan da aka sace. Masu garkuwa da mutane sun nemi fansar Miliyan 10 kan kowace Yarinya bayan an yi sabon ciniki kan ‘Yan Makarantan jiya.
Wani dan shekara 30 mai suna Iorwuese Kpila, Shugaban kungiyar wasu fitinannun makasa, masu garkuwa da mutane da kuma yan fashi da makami, wadanda ke ta’addanci a tsakanin karamar hukumar Ushongo na jihar Benue, a ranar Juma’a, 27
Rahotanni sun kawo cewa yan bindiga da ake zatton masu garkuwa da mutane ne sun sace wata Halimatu Abdullahi Bunun. A cewar rahotannin, anyi garkuwa da Halima wacce ta kasance sabuwar amarya a hanyarta ta zuwa jihar Sokoto daga Ka
Tsohon kocin tawagar kwallon kafar Najeriya ya ce ya zuwa yanzu, sawun wadanda suka yi garkuwa da mahaifiyarsa ya bace wa jami'an 'yan sanda ta yadda sun gaza sanin makamar da za su rika domin fara bincike.
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari