Masu Garkuwa Da Mutane
Sarkin Gwandu kuma Shugaban Sarakunan na jihar Kebbi, Alhaji Muhammadu Bashar ya ce sabawa Ubangiji da aikata Fyade, madido da zinace-zinace ya jawo matsalar rashin tsaro a Najeriya.
Da yake magana da manema labarai a gidansa ranar Laraba, Danmusa ya ce lamarin tsaro ya tababare a jihar Katsina, musamman a kananan hukumomin Batsari, Safana da Danmusa, inda ya ce kullum sai an kai hare-hare. Ya kara da cewa jam
Wani hari da 'yan bindiga suka kai wani gidan Sarki a jihar Sokoto, sun kashe dogarin Sarkin guda daya sannan kuma sunyi awon gaba da dan uwan Sarkin. Rundunar 'yan sanda ta jihar Sokoto ta bayyana cewa ta kama wani mai suna...
Cikin wata sanarwa da ta fito daga harshen mai magana da yawun gwamnan jihar, Zailani Bappah, ya ce ababen zargin wadanda ke da hannun cikin annobar ta'addanci da ta yiwa jihar daurin kama-karya za su samu 'yanci a wannan mako.
Rundunar 'yan sandan Najeriya mai yaki da ta'addancin fashi da makami reshen jihar Katsina, ta warware shirin wasu masu ta'adar garkuwa da mutane shida a yayin yunkurin karbar kudin fansa na naira miliyan 15 na wata uwargida.
Gungun yan bindiga masu garkuwa da mutane sun yi awon gaba da wasu manyan Limaman cocin ‘Redeemed Christian Church of God’ RCCG a jahar Ogun
Yan bindiga a ranar Alhamis suka sako hakimin Yan Kaba, Alhaji Buhari Ammani da iyalaansa daga cikin yarjejeniyar zaman lafiya da ake gudanarwa a jihar.
Da alamu dai lallai akwai na kwarai bayan wani Direba ya maida makudan kudin da ya tsinta har kusan Miliyan daya na wani Fasinja bayan ya manta da su a mota. Direban ya yi cigiya kuma aka dace.
Majiyar Legit.ng ta sanar da ita cewa wata mai shara ce a bankin ta fara jan hankalin shugabanninta, bayan ta ga takalma a bandakin da kuma sahun kafafu a jikin bango. "Ita ce ta kira hankalin jami'an tsaron da ke aiki a bankin
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari