Masu Garkuwa Da Mutane
Rundunar Yansandan jahar Katsina ta sanar da kama wasu gungun miyagu yan bindiga guda biyar da suka shahara wajen satar mutane tare da garkuwa dasu domin neman kudin fansa a yankin karamar hukumar Safana.
A cikin wata sanarwa data fito daga hedikwatar rundunar 'yan sandan Abuja, kwamishinan 'yan sanda, CP Bala Ciroma, ya bayar da umarnin a fara gudanar da bincike a kan sace matashin. Sanarwar mai dauke da sa hannun kakakin rundunar
Sanata Mohammed Sani Musa, mai wakiltan Niger ta gabas daga jam’iyyar All Progressives Congress (APC), ya kuma kokawa kan cewa yan bindiga na kashe mutanensa a kullun ba tare da hukumomin da ya kamata sun dauki mataki ba.
Akalla mutane 8 da wasu gungun yan bindiga suka yi awon gaba dasu a kan titin Kaduna zuwa Zaria a ranar Laraba sun kubuta sakamakon samame da jami’an rundunar Yansandan Najeriya suka kaddamar a kan miyagun.
Hukumar tsaro ta farin kaya, Nigeria Security and Civil Defense Corps (NSCDC) ta sanar da samun nasarar cafke wasu gungun miyagun masu satar mutane, tare da garkuwa dasu har guda hudu a jahar Adamawa.
Dazu nan Gwamnan jihar Osun Gboyega Oyetola ya maidawa MURIC raddi kan batun Kiristantar da Amotekun. Gwamnan ya yi kaca-kaca da kungiyar MURIC ne dazu.
Da yake jawabi yayin mika masu laifin ga hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) a ranar Juma'a, kwamandan rundunar sojojin ruwan, Rear Admiral Tanko Yakubu, ya ce sun samu nasarar kama 'yan ta'addar ne bayan shafe kusan watanni hudu su
Kun san cewa an nemi a yi gaba da Sarkin kasar Potiskum, Alhaji Umaru Bubaram kwanaki, har ya labe a daji. Daga nan ne aka wuce da Sarki zuwa asibitin kwarararu aka duba shi.
Wadanda suka karbi lambobin 'yan bindigar sun bayyana cewa basu samesu ba a ranar Asabar din, sai da safiyar ranar Lahadi. Kakakin rundunar 'yan sandan jihar Zamfara, Muhammadu Shehu, bai samu damar amsa kiran da Premium Times
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari