Masu Garkuwa Da Mutane
Kwanan nan aka gano gidajen Marayu da su ka yi shekara da shekaru a boye. Kamar yadda mu ka samu labari daga bakin Fatima Abdullahi Dala ta na cewa gidan ya yi shekaru 25 a Jihar Kano babu lasisi.
Wani karamin yaro mai shekaru 14 ya mika kan sag a gungun miyagu yan bindiga da suka yi awon gaba da mahaifiyarsa a unguwar Juji, Sabon Tasha, cikin karamar hukumar Chikun ta jahar Kaduna.
Gungun yan bindiga sun kaddamar da hari a garin Beni dake cikin karamar hukumar Neja, inda suka yi awon gaba da babban limamin Masallacin Juma’an garin, Malam Umar Muhammad.
Wasu gungun miyagu yan bindiga sun tattara wasu jami’an hukumar kwastam guda biyu, tare da yin awon gaba dasu a wani shingen binciken ababen hawa dake Dan-Bedi cikin karamar hukumar Jibia ta jahar Katsina.
Dakarun rundunar Yansandan Najeriya sun ceto wani karamin yaro dan shekara 6, wanda Dan kwamishinan ruwa na jahar Bayelsa ne, Mista Nengi Talbot Tubonah, bayan kwashe makonni uku a hannun yan bindiga.
Rahotanni sun kawo cewa yan bindiga sun yi garkuwa da wani dan jam’iyyar All Progressives Congress (APC), James Ajulo a jihar Ondo. Ajulo ya kasance shugaban jam’iyyar mai mulki a Akungba-Akoko a karamar hukumar Akoko ta kudu maso
Wani mazaunin yankin da ya nemi a boye sunansa ya bayyana cewa daya daga cikin 'yan bindgar ya rasa ransa yayin musayar wuta da sojojin. Mazauna yankin sun shiga cikin zulumi da zaman dar-dar bayan samun labarin cewa dakarun soji
Akalla mutum ne guda daya ne ya rasa ransa yayin da wasu gungun miyagu yan bindigan daji suka kai farmaki ga wata ayarin matafiya a jahar Taraba, inda suka tasa keyar mutane 10 da nufin garkuwa da su.
Gungun yan bindiga dake fashi a kan teku sun halaka zaratan dakarun rundunar Sojin ruwan Najeriya guda hudu daga cikin Sojoji shida da suka kai agajin gaggawa ga wani babban jirgin ruwa da yan bindigan suka tare.
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari