Masu Garkuwa Da Mutane
Yan bindiga sun da ba a san ko su wanene ba sun yi garkuwa da sakataren din-din-din na ma’aikatar ayyukan a jahar Nasarawa, Alhaji Jibrin Giza.
Majiyarmu ta ruwaito har zuwa lokacin tattara rahoton babu wata masaniya game da sunayen fasinjojin motar, amma dan kasuwan dake da motar, Abdulganiyu Hakeem ya bayyana cewa motar ta tashi ne daga Ajowo Akoko.
Mun ji cewa wani Lauya ya ba Mai garkuwa da mutane mafaka ya kubce daga gidan yari. Wannan ya faru ne a babban birnin Ebonyi na Abakaliki.
Wasu miyagun yan bindiga sun tare babbar hanyar Lokoja zuwa Abuja inda suka yi awon gaba da mutane cikin daji, daga cikinsu har da wani matashi dan bautan kasa mai suna Samuel Adigun.
Sanata mai wakiltan yankin Neja ta gabas, Mohammed Sani Musa, ya koka kan sabbin hare-haren yan bindiga a kan wasu garuruwa a jahar Neja.
Mba, wanda ya bayyana goyon bayan da kungiyoyin ke samu a matsayin babban abin takaici, ya ce rundunar 'yan sanda ta kama uku daga cikin mambobin kungiyar yayin wani farmaki da aka kai sansaninsu dake Kaduna ranar Laraba. A ranar
Wasu yan bindiga da ake zargin mambobin kungiyar ISWAP ne sun kai hari garuruwan Gurmana, tsohuwar Gurmana da kuma Ashirika da ke karamar hukumar Shiroro a jahar Neja.
Rahotanni da ke zuwa mana sun nuna cewa an saki yaran wani likita mazaunin Kaduna, Philip Ataga wadanda aka yi garkuwa da su a watan Janairu. An saki yaran ne da misalin karfe 7:00 na yammacin ranar Alhamis, 6 ga watan Fabrairu.
Dogara, tsohon shugaban majalisar wakilai, ya bayyana hakan ne ranar Alhamis, 6 ga watan Fabrairu, a wurin wani taro a kan tsaro da wata cibiya (ARDP) ta shirya a Kaduna. Ya bayyana cewar gazawar samun shugabaci nagari da zai hada
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari