Masu Garkuwa Da Mutane
Rundunar Yansandan jahar Nassarawa ta sanar da kama wata mata yar shekara 29 mai suna Paulina Santos wanda ta hada baki da wasu miyagun mutane suka yi garkuwa da mahaifiyar kawarta.
Jami’an rundunar Yansandan Najeriya reshen jahar Kaduna sun samu nasarar kama wasu miyagun masu garkuwa da mutane guda uku da suka dade suna fitinar jama’an jahar Kaduna, tare ceto wata budurwa daga hannunsu.
Al’ummar garin Uratta na karamar hukumar Owerri ta Arewa na jahar Imo sun rushe gidaje guda uku mallakin wani kasurgumin mai garkuwa da mutane, Okechukwu Uche biyo bayan mutuwar matar babban basaraken garin, Uwargida Ugoeze Comfor
Rahotanni sun kawo cewa wasu yan bindiga da ba a sani ba sun yi garkuwa da jami’an hukumar NSCDC a ranar Alhamis, 20 ga watan Fabrairu a yankin Ajegwu, karamar hukumar Ofu.
Dazu mu ka ji cewa Jami’an tsaro sun bindige wani Hatsabibin Mai garkuwa da mutane, sun kama wani Mai garkuwa da mutanen a karamar hukumar Kurfi.
Rundunar yan sandan Najeriya reshen jahar Nasarawa, ta tabbatar da kamun wata mata mai suna Paulina Santos, kan zargin yunkurin yin garkuwa da mahaifiyar kawarta.
Wasu gungun miyagu yan bindiga sun kai mummunan farmaki a kauyen Madaka da makwabtansa a cikin karamar hukumar Rafi na jahar Neja, a ranar Laraba, 19 ga watan Feburairu.
Wani rahoto da muke samu ya nuna cewa an yi garkuwa da mutane 12 a hanyar garin Itobe-Ajegu da ke karamar hukumar Ofu na jahar Kogi. A cewar rahoton, lamarin ya afku ne a ranar Lahadi, 16 ga watan Fabrairu.
Da safiyar ranar Talata ne wasu 'yan bindiga suka harbe dakarun rundunar soji biyu a wata unguwa da ke gefen birnin Jos, mai fama da yawa rikicin kabilanci, kamar yadda wata majiyar 'yan sanda ta sanar da kamfanin dillancin labara
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari