Masu Garkuwa Da Mutane
Mun ji cewa dubun Mai garkuwa da mutane ta cika ana bikin daura masa aure. An gaza damke shi ne a baya bayan ya sulale ya bar kasar.
Wasu miyagu marasa Imani sun tasa keyar wata tsohuwar mai shekaru 80 daga gidanta, inda suka yi awon gaba da ita tare da yin garkuwa da ita a yankin karamar hukumar Yenagoa na jahar Bayelsa.
Wasu gungun miyagun yan bindigan daji sun yi garkuwa da kansiloli guda uku na karamar hukumar Gummi ta jahar Zamfara, kuma sun nemi a biyasu kimanin kudin fansa naira miliyan 40 kafin su sake su.
A Ranar Lahadi ne aka yi awon gaba da Fasto bayan ya dawo daga yawon wa’azi. Har yanzu ba a tuntubi kowa domin a biya kudin fansar sa ba.
Kwana dubu na barawo, kwana daya rak na mai kaya kamar yadda kwamishinan Yansandan jahar Delta, Hafiz Inuwa ya sanar da kama wasu miyagun mutane masu sata tare da garkuwa da jama’an da basu ji ba, basu gani ba.
Rahotanni sun kawo cewa yan bindiga sun kashe mutum biyu a wani hari da suka kai kan al’umman kauyen Kujemi a masarautar Dansadau da ke karamar hukumar Maru na jahar Zamfara.
Masu garkuwa da mutanen biyu da dakarun sojin suka kama sune; Bala Yunusa (wanda aka fi sani da Katako), dan asalin jihar Kaduna mai shekaru 35 da Idris Iliyasu (wanda aka fi sani da Dan Ikara), mai shekaru 37, dan asalin karamar
Mai kula da sashin yada labarai na rundunar sojin Najeriya, Kwanel Aminu Iliyasu, ya tabbatar wa manema labarai kama wacce ake zargin inda ya ce, 'Dakarun 1 Division Garrison ta kama wata 'yar bindiga mace a Unguwan Salaha a Marar
Mun tsakuro wasu yankin kasashen Turai da wannan muguwar cuta ta Coronavirus ta shiga kamar yadda wata jarida ta bayyana. Daga ciki har da Ingila.
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari