Masu Garkuwa Da Mutane
A Ranar Lahadi aka sace wasu Ma’aikatan Gwamnati 4 a kan hanyar Abuja. Hakan ya biyo bayan sace wani Sakataren din-din-din da aka yi a Nasarawa.
A Sokoto, wani Darekta da wasu mutane sun yi wa Budurwa cikin-shege har ta mutu. Babban Jami’in Gwamnati ya karyata maganar da cewa sharri ne.
An tattaro cewa matashiyar mai shekara 24 ta fallasa wa yan sanda yadda ta ke amfani da kyawunta wajen yaudarar maza har su fara soyayya sannan daga bisani ta yi garkuwa da su da taimakon tawagarta don karban kudin fansa.
'Yan Sanda ta yi nasarar cafke gagararrun da su ka fitini mutanen Legas. Wadanda aka kama sun hada da Rilwan Akinwale, Victor Uju, Juwon Idowu, Rasak Adebola, sai kuma Kehinde Keshinro.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi Allah wadai da sabbin hare-haren da yan fashi suka kai kan manoma a kauyukan Damkal da Tsanwa da ke karamar hukumar Batsari a jahar Katsina, cewa kashe mutane da sunan ramuwar gayya ba abun yar
Yan bindiga sun da ba a san ko su wanene ba sun yi garkuwa da sakataren din-din-din na ma’aikatar ayyukan a jahar Nasarawa, Alhaji Jibrin Giza.
Majiyarmu ta ruwaito har zuwa lokacin tattara rahoton babu wata masaniya game da sunayen fasinjojin motar, amma dan kasuwan dake da motar, Abdulganiyu Hakeem ya bayyana cewa motar ta tashi ne daga Ajowo Akoko.
Mun ji cewa wani Lauya ya ba Mai garkuwa da mutane mafaka ya kubce daga gidan yari. Wannan ya faru ne a babban birnin Ebonyi na Abakaliki.
Wasu miyagun yan bindiga sun tare babbar hanyar Lokoja zuwa Abuja inda suka yi awon gaba da mutane cikin daji, daga cikinsu har da wani matashi dan bautan kasa mai suna Samuel Adigun.
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari