Masu Garkuwa Da Mutane
An yi maza an saki babban kwamishinan gona a Gwamnatin Ekiti da aka sace, Olabode Folorunso. Olabode Folorunso ya shafe kwanaki a hannun masu garkuwa da mutane.
Jami’an rundunar NSCDC da ke sintiri ne suka kama masu leken su uku a hanyar Bagega da ke karamar hukumar Anka na jahar Zamfara bayan sun samu jawaban kwararru.
Rundunar 'yan sandan jihar Katsina ta halaka gagararrun 'yan bindiga biyu tare da damke wasu mutum 10 da ake zargi da garkuwa da mutane a kananan hukumomi biya
Wannan sabon harin na zuwa ne bayan kwana daya da kai wani hari da aka kashe mutane 47 a kauyukan Danmusa da Safana na jihar Katsina. A ranar Litinin ne mazauna
Wasu gungun miyagu yan bindiga sun bi cikin dare sun kai hari a unguwar Gbagyi Villa dake cikin karamar hukumar Chikun ta jahar Kaduna, inda suka kashe mutum 1.
Hukumar yan sandan jahar Jigawa, ta tabbatar da sace wani malamin addinin Musulunci da yan bindiga suka yi a garin Ringim da ke karamar hukumar Ringim na jahar.
Ya bayyana cewa mazauna kauyen sun tunkari 'yan bindigar bayan sun samu labarin abin da ke faruwa, inda su ka tserar da 10 daga cikin matan, yayin da 'yan bindi
Wasu miyagun mutane sun yi garkuwa da wani karamin yaro dan shekara 15 mai suna Abubakar Sadiq a jahar Bauchi, inda daga bisani suka halaka shi bayan amsan kudi
A wani atisayen da rundunar soji ta gudanar a kauyen Sarwa da ke karamar hukumar Isah a jihar Sokoto, sojoji sun kashe gagararren mai safarar bindigu da ake kir
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari