Masu Garkuwa Da Mutane
Kazalika, shaidar ya bayyana cewa 'yan bindigar da su ka sace jami'an tsaron sun sake kai farmaki gidan Mista Elijah Dreams, shugaban kungiyar Kiristoci ta kasa
A jiya ne daya daga cikin wadanda aka sace tare da yaran Makarantar da aka sace a Kaduna ya tsere. An samu wanda ya tsero daga hannun Miyagun ne bayan sa’a 24.
Mun ji cewa an sace mutane 6 a cikin ‘yan kwanaki a Garin Shika. A dalilin haka Mutanen Gari sun shiga wani yanayi. An saba garkuwa da mutane a Jihar Kaduna.
Wasu jama'a da ake zargin 'yan bindiga ne sun yi garkuwa da sabuwar amarya tare da wata mai jego a kauyen Sutti da ke karamar hukumar Tangaza ta jihar Sokoto.
Za ku ji jerin wasu labaran bogi da su ka zagaya gari a ‘yan kwanakin nan. Legit.ng Hausa ta duba gaskiyar lamarin nan, ta tace labaran karyan da su ke yawo.
Tun a ranar 22 ga watan Mayu dan sanda mai gabatar da kara, Fidelis Ogbobe, ya sanar da kotun cewa wasu 'yan bindiga dauke da muggan makamai sun kwace mota kira
Na’urar CCTV ta raba gardamar zargin aikata fyaden da ake yi wa wani mutumi a garin Sepele, jihar Delta. Yanzu ana shirin kai karar zuwa ofishin CID da ke jihar
Dakarun ‘Yan Sanda sun ce sun cafke wadanda su ke taimakawa ‘Yan bindiga a Katsina. Kakakin rundunar ‘yan sandnan jihar Katsina, Gambo Isah ya shaida haka.
Gwamnan Abdullahi Sule jihar Nasarawa ya sa labule tare da shugaban kasa Muhammadu Buhari a fadar shugaban kasa da ke Abuja sakamakon matsalar tsaro a jihar.
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari