Masu Garkuwa Da Mutane
Dazu nan mu ka ji cewa Miyagun ‘Yan bindiga sun harbe ‘Dan Majalisa, sun tsere da Mai dakinsa da ‘ya ‘ya biyu. An samu wannan labari ne cikin daren Juma'a.
Rundunar 'yan sandan Najeriya reshen jihar Katsina ta sanar da cewa ta kashe wasu 'yan bindiga guda biyu tare da kubutar da mutane biyu da su ka sace a yankin
Da ya ke amsa tambayar manema labarai a kan zargin cewa ya aikata fyade ga mata 30, sai mai laifin ya ce; "ba gaskiya bane, na aikata hakan ne kawai sau uku; za
Rundunar 'yan sandan jihar Nasarawa ta ce ta damke mutum 27 sa ake zargi da laifin fashi da makami da kuma garkuwa da mutane a jihar, cewar Daily Nigerian.
A daren Lahadi, kungiyar 'yan bindiga da suka addabi jihar Katsina sun kai hari a yankin Saulawa da ke karamar hukumar Kurfi ta jihar. Jaridar HumAngle ta gano.
Matsalar rashin tsaro na ci gaba da hauhawa a sassan kasar, masu garkuwa da mutane sun sace shugaban karamar hukumar Warri ta arewa, Okorodudu a jihar Delta.
Jami’an tsaro sun damke wani Sarkin da ya ke shirya garkuwa da fashi da makami. An kama Mai garin da laifin taimakawa Miyagu da motar aiki a cikin Jihar Imo.
A makon nan ne Jami’an tsaro a Najeriya su ka yi shekara ba su gano Dadiyata ba. manyan ‘yan sayasa irinsu Sanata Rabiu Musa Kwankwaso su na nemansa tun lokacin
Masu garkuwa da mutane a ranar Alhamis sun dawo kan babbar hanyar Abuja zuwa Kaduna inda ake zarginsu da kwashe matafiyan da ba a san yawansu ba da safiya.
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari