Masu Garkuwa Da Mutane
Daruruwan dalibai da aka yi awon gaba da su daga makarantar sakandare ta kimiya da ke Kankara jihar Katsina sun dawo bayan shafe tsawon dare a cikin wani daji.
Yan bindigan da suka yi garkuwa da Bashir Muhammed, wani dan majalisa a majalisar dokokin jihar Taraba, sun bukaci a biya naira miliyan 150 kafin su sake shi.
An sace wani Basarake bayan Miyagu sun auka jihar Neja a jiya. Hakimin Garin, wata Ma’aikaciyar asibiti da ‘Ya ‘yanta duk sun fada hannun Masu garkuwa da mutane
Matar da mijinta ke a hannun masu garkuwa da mutane Alaramma Abubakar Muhammad ta haifi 'ya'ya maza guda uku, yan kwanaki bayan sace shi a hanyar garin Kaduna.
Wata Kungiya mai suna A.Y.C.C ta ce Shugaban kasa ya yi waje da Hafsun Soji da Raji Fashola a kan aikin Abuja-Kano. AYCC tana so a gyara titin Jalingo-Numan.
PDP ta na so a tsige Shugaban kasa amma APC ta yi wa PDP raddi bayan wannan magana. Hon. Ado Alhassan Doguwa, ya maida martani, yace da wannan aiki shirme.
Sanata Ishaku Elisha Abbo ya sake yin abin ba yada labari a Duniya, ya nuna bajinta. Wani tsagera ya tare ‘Dan Majalisa a gida, ya bukaci sai ya ba shi kudi.
Wasu yan bindiga da ake tunanin masu garkuwa da mutane ne sun kai mamaya wani gari a karamar hukumar Tafa na jihar Niger, sun kashe mutum daya da sace wasu 5.
Masu garkuwa da mutane sun kai farmaki garin Gwaran da ke karamar hukumar Talatan Mafara da ke jihar Zamfara sun kashe hakimi da sace wasu mutane su takwas.
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari