Masu Garkuwa Da Mutane
A cewar wata majiya da ke kauyen Albasun Liman Sharehu, ta ce ‘yan bindigar sun fusata ne shine suka sake dawowa sakamakon tserewar mutanen tare da kama wasu
Za ku ji labarin wani da ya yi kwana da kwanaki tsare a dajin Birnin Gwari. Mutumin da aka yi garkuwa da shi, ya ce ya ga ana horas da kananan yara a daji.
Wasu yan bindiga da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun yi garkuwa da wani limamin Katolika na Owerri da ke jihar Imo, Moses Chikwe, tare da direbansa.
Mun ji cewa sabuwar dokar Gwamnati ta sa mutane kusan miliyan 2 su ka koma zaman banza don haka kungiya ta ce Gwamnati ta sake duba dokar rajista da saida SIM.
Wasu yan fashi da makami sun kai hari garuruwa shida a jihar Katsina, sun yi garkuwa da mutane 50 ciki harda sabbin ma'aurata sannan kuma suka kashe mutum biyu.
Wasu yan bindiga sun kashe Alhaji Ahmodu Mohammed, jigon jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a karamar hukumar Bosso da ke jihar Niger a ranar Alhamis.
Mun kawo yadda Shugaban kasa Buhari ya batawa manyan Arewa rai da cewa tsaro ya samu. Kungiyoyi sun yi wa Buhari raddi martani ya furta an samun zaman lafiya.
A jiya wata Kotu a jihar Ogun ta yankewa mai laifin garkuwa da mutane dauri. ‘Dan shekara 44 din da aka kama da laifin garkuwa da mutane zai tafi gidan kurkuku.
A wani hari da aka kai cikin tsakar dare kwanaki aka sace Dr. Ibrahim G. Bako na ABU Zaria. 'Yanuwan wannan Malami sun tabbatar da cewa an fito da shi jiya.
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari