Masu Garkuwa Da Mutane
Babban malami mazaunin jihar kaduna, Sheikh Ahmad Gumi, ya bukaci gwamnatin tarayya da ta yi amfanin da kasafin kudin da ta ware domin yaki da ta'addancin.
Rayuka biyu aka rasa yayin da wasu 'yan bindiga suka kai hari karamar hukumar Zaria da ke jihar Kaduna. 'Yan bindigan sun kara da sace babura hudu daga Zaria.
Gwamna Bello Mohammed Matawalle ya kare matsayar Gwamnatin jihar Zamfara, ya ce a dalilin haka, yaron Buharin Daji da wasu ‘Yan bindiga za su sallama kansu.
Mutane shida sun rasu sakamakon hatsarin da 'yan bindiga suka haddasa a kan babban titin Kaduna zuwa Birnin Gwari. Wasu mutum shida daga cikin wadanda suka yi.
A makon nan aka kori Makiyaya da dabbobinsu daga kungurman daji bayan Gwamnati ta kawo doka. Makiyaya da dabbobi 5, 000 sun bar daji bayan Gwamnati ta kawo doka
A hiya Ahmed Mahmoud Gumi ya ziyarci sansanin ‘Yan bindiga. Bajimin malamin addinin musulunci ya yi magana bayan ya ga abubuwa da idanunsa a dajin Zamfara.
Jaruman mutanen gari sun dakile harin da yan bindiga suka yi niyyar kai wa rugar Maikudi da ke mazabar Kerawa a karamar hukumar Igabi na jihar Kaduna. Yan bindi
Shahararren malamin Musulunci, Sheikh Ahmad Gumi, ya jadadda tabbacin cewar kwanan nan rashin zaman lafiya da rikicin da ke arewa da Najeriya zai zama tarihi.
Bayan sace wani yarima mazaunin Atlanta a ranar 30 ga watan Janairun 2020 a jihar Edo, kwatsam yau aka tsinci rubabbiyar gawarsa a daji,jaridar The Nation tace.
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari