Manyan Labarai A Yau
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ya ba da labarin yadda yanayin rayuwa ta sa ya daina shan giya, ya ce a baya rika sha duk da shi fasto ne.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya karbi fom din neman sake tsayawa takara a karkashin inuwar jam'iyyar APC mai mulki. Tinubu zai yi takara a zaben 2027.
Majalisar wakilan Najeriya ta tattauna kan bukatar da shugaban kasa Bola Tinubu ya gabatar ta neman sake ciyo bashin $516.3m. Majalisar ta amince da bukatar.
Tsohon Ministan shari'a, Abubakar Malami, ya kare kansa a gaban kotu kan yunkurin da hukumar yaki da cin hanci ta EFCC ke yi na kwace kadarorinsa.
Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, ya karbi bakuncin Peter Obi da tawagarsa. Peter Obi ya bayyana dalilin da ya sanya ya ziyarci Goodluck Jonathan.
'Yan ta'adda dauke da makamai sun kai hare-hare a wasu kauyukan jihar Adamawa. 'Yan ta'addan sun hallaka mutane da dama yayin mummunan harin da suka kai.
Jami'an rundunar 'yan sandan Najeriya sun nuna bajinta ta hanyar kin karbar tayin cin hancin da wasu masu aikata laifuffukan cin amanar kasa suka yi masu.
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Dr Goodluck Ebele Jonathan, ya karbi bakuncin tsohon dan takarar shugaban kasa a zaben 2023, Peter Obi, da tawagarsa.
An yi gamo tsakanin tsohon ministan shari'a, Abubakar Malami (SAN) da dan gwagwarmayar kare hakkin dan adam, Omoyele Sowore a harabar kotu a Abuja.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari