Manyan Labarai A Yau
Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri, zai fafata da dan kasuwb da ya shigo siyasa, Abdulrahaman Chakwam, domin samun tikitin takarar sanata a 2027.
'Yan bindiga dauke da makamai sun kai hare-hare a jihar Katsina. 'Yan bindigan sun bude wuta kan mutanen da ba su san hawa ba, ba su san sauka ba.
Tsagerun 'yan tadxa sun kaddamar da hare-hare kan sansanonin sojoji a farkon shekarar 2026. Sojoji sun samu nasarar dakile wasu daga cikin hare-haren.
Iran ta lalata sansanonin sojin Amurka da jiragen yaki na biliyoyin daloli, yayin da majalisar Amurka ke neman bahasi kan kudaden da gwamnatin Trump ke kashewa.
'Dan bindiga Cole Tomas Allen ya kai hari wurin taron 'yan jaridu a Washington, inda Shugaba Trump ya tsira kuma ya lashi takobin ci gaba da yaki da Iran.
Dakarun yan sandan Sakkwato sun damke wani mutumi, Aminu Mai Roba da ke taimaka wa yan bindiga wajen sayar da shanun sata, an fara gudanar da bincike.
Shugaban karamar hukumar Wurno a jihar Sokoto, ya koka kan matsalar rashin tsaron da mutanen yankinsa suke fama da ita. Ya yi muhimmin kira ga gwamnati.
Wasu yan bindiga da ake zaton yan fashi da makamai ne sun aace muhimman abubuwa yayin da suka kutsa dakunan kwanan dalibai a Jami'ar OOU da tsakar dare.
Sanata mai wakiltar Kogi ta Tsakiya, Sanata Natasha Akpoti Uduaghan, ta shirya daukaka kara bayan kotu ta umarci ta biya diyyar N1bn a shari'arta da Yahaya Bello.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari