Manyan Labarai A Yau
Hukumar ICPC mai yaki da cin hanci da rashawa ta fito ta yi martani kan zargin cewa tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya zubar da jini a hannunta.
Babban jigo a jam'iyyar ADC mai adawa a Najeriya, John Odigie-Oyegun, ya yi karin haske kan harin da aka kai wa Peter Obi. Ya bayyana cewa an raunata mutane.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Abdulkadir Mohammed, ya ba da tabbaci kan ci gaba da zamansa a jam'iyyar PDP mai adawa. Gwamnan ya ce zai ci gaba da adawa.
Kwamitin Majalisar dokokin Amurka ya ba Shugaba Donald Trump shawarar daukar matakai kan Najeriya bayan gano muzgunawa kiristocin da ake yi a kasar
Babban alkalin babbar kotun tarayya, Mai shari'a John Tsoho, ya mika kararrakin da hukumar EFCC ta shigar kan Abubukar Malami ga sabon alkalin da zai saurare su.
Rahotannin da ke shigowa yanzu haka sun nuna cewa babban sufetan yan sandan Najeriya, Kayode Egbetokun ya yi murabus daga kujerarsa ranar Litinin.
Majalisar dokokin jihar Bayelsa ta amince da nadin sabon mataimakin gwamna. Majalisar ta amince da sabon nadin ne bayan rasuwar Lawrence Ehwrudjiakpo.
Hukumar shari'a ta Najeriya (NJC) ta fara gudanar da bincike kan wasu manyan alkalai. Babbar alkalin alkalai ta damu matuka kan girman zarge-zargen da ake yi.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya aika sako ga gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, yayin buda baki da sauran gwamnonin Najeriya. Ya ce ya yi farin cikin ganinsa.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari