Manyan Labarai A Yau
Mujallar Bloomberg ta zaƙulo attajiran Afrika 7 a jerin 500 na duniya a watan Mayun 2026, inda Aliko Dangote da Abdussamad Rabiu suka wakilci Najeriya.
Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu, ya kai ziyara zuwa kasar Hadaddiyar Daular Larabawa (UAE) lokacin da ake yaki da Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
Gwamnan jihar Gombe, Inuwa Yahaya, ya aika da sakon gargadi ga masu neman takara. Ya ba da tabbacin cewa APC za ta yi zaben fitar da gwani na kato bayan kato.
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC, ta cafke shugaban hukumar makamashi ta Najeriya, Mustapha Abdullahi, kan zargin karkatar da N500bn.
Hukumomin Saudiyya suj yi muhimman gyare-gyare a fannoni daban-daban domin inganta walwala da jin dadin alhazai yayin aikin hajjin 2026 da Umrah.
Majiyoyi sun bayyana abubuwan da suka faru kan harin da sojojin sama suka kai a jihar Zamfara. Sun bayyana cewa an kashe farar hula da 'yan ta'adda a harin.
Allah ya yi wa daga daga cikin mahajjatan Najeriya suka ce kasa mai tsarki. Wata mahajjaciya da ta fito daga jihar Nasarawa ta rasu bayan gajeruwar rashin lafiya.
Jirgin kamfanin Max Air da ya tashi daga Abuja zuwa Katsina ya yi gaggawar sauka bayan samun matsala a inji, fasinjoji sun ce hankalinsu ya tashi.
Majalisar dinkin duniya ta nuna damuwa kan harin da sojojin sama suka kai a jihar Zamfara wanda ya kashe farar hula. Ta bukaci a gudanar da bincike.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari