Manyan Labarai A Yau
Shugaban jam'iyyar PRP na kasa, Hakeem Baba Ahmed ya nuna damuwa kam yadda matsalar tsaro ke kara yaduwa a fadin kasar nan, ya bukaci Tinubu ya yi murabus.
Gwamnan jihar Ondo, Lucky Aiyedatiwa, ya yi karin haske kan yunkurin tayar da ba a gidan gwamnatin jihar. Ya ce 'yan sanda da jami'an tsaro sun yi kokari.
Rundunar yan sanda reshen jihar Adamawa ta tabbatar da aukuwar hatsarin, ta ce jami'ai sun fara gudanar da bincike don gano abin da ya haifar da hatsarin.
Gwamnatin jihar Oyo ta ja hankalin masu amfani da kafafen sada zumunta kan sace dalibai, ta bukaci su rika tantance sahihan bayanai kafin su rika yada shi.
Ministan harkokin wajen Amurka, Marco Rubio ya bayyana cewa kasarza ta ci gaba da taimakon Najeriya wajen yaki da ta'addanci domin kare kiristoci.
An tabbatar da mutuwar mutane biyar daga cikin masu ibada takwas da aka sace a cocin ECWA da ke Omugo, yankin Oro Ago, a karamar hukumar Ifelodun ta jihar Kwara.
Rigima ta kunno kai a jam'iyyar ADC a jihar Adamawa. Dan takarar kujerar majalisar wakilai, ya yi zargin cewa ana kokarin sauya sakamakon zaben fitar da gwani
Firaministan Israila, Benjamin Netanyahu, ya yi magana kan takaddamarsa da Shugaba Donald Trump. Ya bayyana cewa suna samun sabani amma suna shiryawa.
Tsohon shugaban matasan APC na kasa, Sadiq Abubakar ya bayyana cewa ya samu nasarar lashe tikitin takarar gwamnan jihar Gombe a inuwar jam'iyyar NDC.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari