Manyan Labarai A Yau
Tsohon shugaban hukumar NYSC, Birgediya Janar Maharazu Tsiga (mai ritaya), ya samo mafita kan matsalar 'yan bindiga da suke sace mutane zuwa cikin daji.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi tsokaci kan wani hari da ya kashe yara 'yan makaranta 170 a Iran. Trump ya ce yaki abu ne mai matukar muni.
'Yan bindiga dauke da makamai sun kai harin ta'addanci a jihar Plateau. 'Yan bindigan sun hallaka jami'an tsaro na 'yan sa-kai bayan an yi artabu.
Gwamnan jihar Edo, Monday Okpebholo, ya bayyana cewa wasu daga cikin mutanen jihar na dauko hayar miyagu domin aikata laifuffukan garkuwa da mutane.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi martani ga masu sukar yarjejeniyar da ya cimma da kasar Iran. Trump ya ce 'yan hassada ne ke sukar yarjejeniyar.
Kungiyar gwamnonin Najeriya (NGF) ta karbi bayanai tare da amince wa da kudirin kafa rundunar yan sandan jihohi yayin da tsaro ke kara tabarbarewa.
Madugun Kwankwasiyya kuma dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NDC a zaben 2027, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi magana kan dokar da ta bullo da ita.
Tsohon gwamnan mulkin soja na jihar Kaduna, Kanal Abubakar Dangiwa Umar, mai ritaya ya rubuta budaddiyar wasika ga shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu.
Dan takarar mataimakin shugaban kasa, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya bukaci gwamnatocin tarayya da na jihohi su kara zage damtse kan matsalar tsaro.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari