Manyan Labarai A Yau
Majalisar dattawa ta yi bakin fuska da aka bai wa sanatoci hudu da suka samu nasara a zaben cike gurbi rantsuwar kama aiki a hukumance ranar Laraba.
Madugun Kwankwasiyya kuma dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam'iyyar NDC, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi barazanar kai Primate Ayodele kotu.
Gwamnatin Sakkwato karkashin jagorancin Gwamma Ahmed Aliyu ta ce ba za ta dauki rahotanni sirri da ke nuna shirin da kasurgumin dan bindiga, Bello Turji ke yi ba.
Ministan tsaron Israila, Israel Katz, ya bayyana cewa ba za su janye dakarun sojojin kasar daga Kudancin Lebanon. Ya ce ko da Amurka ta bukata, ba za su yi ba.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya nuna damuwarsa kan yadda aka tsaurara sharuddan beli ga tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai.
Zaman Majalisar Dokokin Jihar Neja ya rikide zuwa rikici bayan ‘yan majalisa sun dakatar da zama kan wasu batutuwa da suka shafi bangaren gwamnati.
'Yan sanda sun gurfanar da mutane 25 yayin da suke gudanar da bincike kan wasu mutane 100 da ake zargi da hannu a kisan wata mata a Marabar Josmata a Marabar Jos.
Kungiyar kare hakkin dan Adam ta Amnesty International ta nuna damuwa kan kisan da aka yi wa wata malamar Islamiyya a Kaduna. Ta bukaci a gudanar da bincike.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasara kan 'yan ta'addan ISWAP a jihar Borno Sojojin sun kai hare-hare tare da ceto mutanen da aka yi garkuwa da su.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari