Manyan Labarai A Yau
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a jihar Gombe ta fara sauraron karar da aka shigar da ke kalubalantar zaman Farfesa Isa Ali Pantami a jam'iyyar PDP.
Wani jirgin sama mai saukar ungulu ya gamu da hatsari a kasar Saudiyya. Jirgin saman ya fado ne inda ya yi sanadiyyar rasa rayukan mutanen da ke cikinsa.
'Yan bindiga dauke da makamai sun kai harin ta'addanci a jihar Sokoto. Hatsabiban 'yan bindigan sun hallaka wani limami tare da wasu mutane a harin.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya duba mutane da dama kafin zabar abokin takara a zaben 2027. Daga cikinsu har da Ngozi Okonjo Iweala.
Gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya kai ziyarar ta'aziyya ga iyalan malamar Islamiyya, Ummulkhairi da aka kashe. Ya ce an gurfanar da wasu a kotu.
Kwamishinan noma na jihar Adamawa, Farfesa David Jatau, ya yi bankwana da duniya. Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri, ya yi ta'aziyya kan rasuwar.
Shugaban kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) a jihohin Arewa 19 da birnin Abuja, Joseph Hayab, ya yi martani ga shugaban kasar Amurka, Donald Trump.
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Hukumar NCAA ta ci Saudi Airlines tarar N6m kan zargin take hakkin fasinjoji da rashin bin dokokin kare masu amfani da zirga-zirgar jiragen sama.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari