Manyan Labarai A Yau
Yan bindiga sun sace Alhaji Ahmad Yakubu Ahmad, dagacin ƙauyen Aujarawar Alkali a Gezawa, Kano, yayin wani hari da suka kai da dare a kauyen da yake.
APM ta nuna damuwa kan umarnin Tinubu na sakin kuɗaɗe ga hukumomin kula da ci gaban yankuna, tana neman cikakken bayani da sa ido kan yadda za a kashe su.
Gwamnatin Neja ta soke gangamin jam'iyyar APC da aka shirya a Minna bayan mutuwar mutane 37 a hannun NSCDC, tare da ayyana zaman makoki na kwanaki uku.
Gwamnan jihar Neja, Mohammed Umaru Bago ya tabbatar da mutuwar mutane 37 da ake zargi da haƙar ma’adinai ba bisa ka’ida ba a hannun NSCDC a Minna.
Shugaba Bola Tinubu ya ce nasarar Najeriya a kotun ICC kan kamfanim Sunrise Power ta tabbatar da cewa ƙasar ba za ta amince da zarge-zargen neman cin moriyar ta ba.
Jam’iyyar APC reshen Jihar Ekiti ta karyata wani rahoto da ya shafi lafiya da matsayin Gwamna Biodun Abayomi Oyebanji, tana mai neman a janye rahoton nan take.
Jaruma finafinai, Toyin Abraham, ta musanta cewa tana cikin kwamitin yaƙin neman zaɓen APC na Legas, tana mai cewa ta janye daga harkokin siyasa.
Sababbin bayanai sun bayyana kan rahoton mutuwar mutane 33 da ake zargi da haƙar ma’adinai ba bisa ƙa’ida ba a hannun hukumar tsaro da NSCDC a Jihar Neja.
Jagoran jam'iyyar NDC na kasa, Sanata Seriake Dickson ya bayyana cewa ya ƙi komawa APC ne saboda ba ya son Najeriya ta koma tsarin siyasar jam’iyya ɗaya.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari