Manyan Labarai A Yau
Tsohon gwamnan jihar Bayelsa kuma jagoran NDC na kasa, Sanata Seriake Dickson, ya warware zare da abawa kan rajistar jam'iyyar wadda ake ta shiga cikinta.
Jam'iyyar APC reshen Gombe ta ce babu dokar da ta karya wajen tsaida yan takara, ta ce za ta ba duk wanda bai yarda ba damar zuwa a fafata zaben fitar da gwani.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya sake yi barazana ga kasar Jamhuriyar Musulunci ta Iran. Trump ya gargadi Iran kan batun tattaunawar da ake son yi.
Gwamnatin Kano ta sanar da cewa Gwamna Abba Kabir Yusuf zai jagoranci rantsr da sabon mataimakinsa, Murtala Sule Garo a gobe Talata da misalin karfe 11:00 na safe.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya nuna kwarin gwiwar cewa jam'iyyarsa ta PDP za ta samar da shugaban kasa a 2027. Makinde ya bukaci hadin kai a jam'iyyar.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar da jam'iyyar ADC sun musanta jita-jitar da ake yadawa cewa sun fara duba yiwuwar komawa jam'iyyar NDC.
Hamshakin attajiri, Femi Otedola, ya maida martani kan batun cewa ya samar da kudaden gina matatar Dangote. Attajirin ya bayyana cewa zuki ta malle ce kawai.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka wasu jagororin 'yan bindiga a Zamfara. Sojojin sun kuma hallaka wasu 'yan ta'adda tare da kwato makamai.
'Yan bindiga dauke da makamai sun kai harin ramuwar gayya a jihar Katsina. Tsagerun 'yan bindigan sun hallaka mutanen da ba su san hawa ba, ba su san sauka ba.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari