Manyan Labarai A Yau
Gwamnan jihar Plateau, Caleb Mutfwang, ya mayarda Rekna na Bashar kan kujerarsa. Gwamnan ya mayar da babban basaraken kan kujerarsa ne bayan dakatar da shi.
Jami'an rundunar 'yan sandan Najeriya sun cafke mai ikirarin shugabantar hukumar PFIPC, Adeniyi Adeyemi. 'Yan sanda na ci gaba da yi masa tambayoyi.
Wasu hatsabiban 'yan bindiga dauke da makamai sun kai hare-hare a kauyukan jihar Sokoto. 'Yan bindigan sun sace 'yan gudun hijira da dabbobi masu yawa.
Tsohon mataimakin shugaban APC na Arewa maso Yamma, Salihu Lukman, ya fice daga jam'iyyar ADC da kawancen 'yan adawa, yana zargin Nasir El-Rufai.
Wata babbar kotun tarayya ta yanke hukunci a bukatar da hukumar EFCC ta shigar kan kadarorin Aisha Achimugu. Kotu ta bayar da umarnin a kwace su.
Abokiyar aikin Mary Habila budurwar da ta mutu a gidan Ministan ayyuka, ta bayyana abubuwan da suka faru. Ta ce ta yi bayani ne ba tare da an matsa mata lamba ba.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Farfesa Nentawe Yilwatda, ya kai ziyara ga Sanata mai wakiltar Kano ta Tsakiya, Rufai Hanga. Ya ce sun tattauna batutuwa.
Bala Adamu ibrahim, wanda aka fi sani da Bala Sade ya bayyana cewa ya yarda da zama abokin takarr Gwamna Makinde ne saboda ya yarda da kwarewarsa.
Shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio, ya yi barazanar daukar mataki kan dan kwangilar da ya yi aikin ginin majalisar tarayya. Ya ce za su dauki mataki.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari