Manyan Labarai A Yau
Iran ta kashe sojojin Amurka biyu a Jordan yayin da suke kare sansanonin Amurka daga hare-haren makamai masu linzami da jirage marasa matuka da aka kai.
Gwamnonin jihohin Arewa 19 sun kaddamar da gidauniyar yaki da mtsalar tsaro, wacce za ta maida hankali kan muhimman abubuwa domin dawo da zaman lafiya.
Gwamnan Bayelsa, Douye Diri, ya bayyana alhininsa kan rasuwar tsohon ministan kimiyya da fasaha, Farfesa Turner Isoun, yana yabawa gudummawarsa ga Najeriya.
Akalla mutum 13 sun rasa rayukansu a hare-haren da ake zargin 'yan bindiga ne suka kai wasu kauyuka uku a karamar hukumar Sabon Birni da ke Jihar Sokoto.
Amurka ta sauya dokar bizar dalibai, baki da 'yan jarida, inda ta kayyade zaman su zuwa iyakar shekaru hudu tare da sabbin sharuddan tsawaita zama.
Ministan Abuja, Nyesom Wike, ya kalubalanci masu sukar ayyukan hanyoyi a garuruwan Abuja, yana mai cewa zai yi murabus idan an tabbatar da bayanansa ba daidai ba ne.
Kotun Kolin Najeriya ta yi hukunci a shari'ar tsohon gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele, da hukumar yaki da cin hanci ta EFCC.
Shugaba Bola Tinubu ya rattaba hannu kan dokar zartarwa kan kadarorin zamani, tare da kafa majalisa domin daidaita dokoki da kare 'yan Najeriya daga damfara.
Wata kungiya mai suna Arewa Women Forum for Justice and Good Governance ta mika koke ga Majalisar Dinkin Duniya kan mutuwar ma'aikaciyar jinya, Mary Habila.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari