Manyan Labarai A Yau
Dakarun sojojin Najeriya da na Amurka sun fafata da 'yan ta'adda wajen kashe babban mataimakin shugaban ISIS, Abu-Bilal Al-Minuki a yankin Tafkin Chadi.
Sanata mai wakiltar Kebbi ta Kudu a majalisar dattawa, Garba Maidoki, ya sanar da ficewarsa daga jam'iyyar APC. Ya kafa hujja da rikicin cikin gida a jam'iyyar.
Yaron tsohon shugaban kasa marigayi Muhammadu Buhari, Yusuf Buhari ya lashe zaben fitar da gwani na mazabar Daura/Sandamu/Mai'adua na jam'iyyar APC.
Rahotanni daga jihar Borno sun nuna cewa bam ya hallaka kwararrun masu hada bam-bamai na kungiyar Iswap a yankin karamar hukumar Marte ta jihar Borno yau Asabar.
Ministan harkokin ma'adanai na Najeriya, Dele Alake ya bayyana cewa an kama daruruwan yan kasashen waje bisa zargin hakar ma'adanai ba bisa ka'ida ba.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya nuna damuwa kan ci gaba da tsare Nasir El-Rufai. Ya bukaci a gaggauta sakin tsohon gwamnan na Kaduna.
'Yan ta'addan Boko Haram dauke da makamai sun kai hari a wasu makarantu da ke jihar Borno. Ana fargabar cewa 'yan ta'addan sun sace dalibai da dama.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a zaben 2023, Peter Obi, ya bayyana bambancin da ke tsakaninsa da tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso.
Hukumar shari'a ta kasa (NJC) ta samu korafe-korafe kan wasu alkalai. Hukumar NJC ta kuma ba da shawarar nada sababbin alkalai a kotun daukaka kara.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari