Manyan Labarai A Yau
Jam'iyyar NDC ta bayyana sunayen mutanen da ta saka a kwamitik tantance masu neman takarar shugaban kasa, gwamnoni, da yan Majalisar tarayya da jihohi.
Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya bayyana Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II a matsayin aboki na kwarai, lamarin da ya ba mutane dariya a taro.
Sanatan Sokoto ta Gabas, Ibrahim Lamido, ya bayyana dalilin da ya sanya ya hakura da sake neman komawa majalisa yayin da ya gaza samun tikitin takarar gwamna.
Matatar hamshakin attajirin nan, Alhaji Aliko Dangote ta yi rangwame a farashin kowace litar man jiragen sama zuwa N1,650 domin saukaka harkokin sufuri.
Tsohon gwamnan jihar Gombe, Danjuma Goje ya rasa tikitin APC na neman komawa Majalisar dattawa karo na biyar a zaben fitar da gwanin da aka gudanar.
Gwamnatin jihar Kaduna ta bayyana cewa Gwamna Uba Sani ya amince da nadin Suleiman Sa'ad Abubakar a matsayin wanda zai gaji kujerar mahaifinsa ta Sarkin Kagarko.
Iyalan tsohon gwamnan Kaduna Malam Nasir El-Rufai sun nuna damuwa kan yadda DSS ta tafi da shi bayan zaman babbar kotun tarayya, sun ce hakan ya saba doka.
Tsohon sanatan Bayelsa ta Gabas, Ben Murray Bruce ta caccaki yan jarida, yana mai cewa babu wanda ya hana shi shoga takarar sanata kamar yadda ake yadawa.
Matasa sun tunkari dan Majalisa mai wakiltar mazabar Jalingo, Yorro da Zing, Hon. Sadiq Tafida ta jihar Taraba lokacin da ya dawo nwman goyon bayansu.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari