Manyan Labarai A Yau
Jami'an rundunar 'yan sandan jihar Zamfara sun samu nasarar yin caraf da wani jagoran 'yan bindiga. 'Yan sandan sun kuma cafke wasu 'yan bindiga da dama.
Matatar Dangite da ke jihar Legas a Najeriya ta rage farashin kowace litar man fetur a Najeriya saboda saukin da aka samu a farashin danyen mai a kasuwannin duniya.
Jam'iyyar APM ta tabbatar da gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde a matsayin 'dan takarar shugaban a zabe mai zuwa, ta mika masa tutar jam'iyya a hukumance
Jam'iyyar NRM ta ayyana jaruma Esther Okereke a matsayin wacce za ta gwabza a zaben shugaban kasa na shekarar 2027 bayak cimma matsaya a tsarin masalaha.
Hukumar kula da Alhazai ta kasa (NAHCON), ta shirya fara jigilar mahajjata zuwa gida Najeriya. NAHCON ta bayyana cewa za a fara jigilar a cikin watan Yunin 2026.
Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II, ya ba da shawara ga Gwamna Abba Kabir Yusuf kan ya dauki mataki mai tsauri kan mutanen da ke raina gwamnatinsa.
Wata mace daya tilo da ta nemi tikitin takarar shugaban kasa s jam'iyyar DLA, Abisayo Busari ya nemi a maida kata da kudik fam dik da ta daya cikin gaggawa.
Kasar Saudiyya na fuskantar yanayi na zafi sakamakon dumamar yanayi da kuma kona makamashi. Hakan na jefa mahajjata cikin mawuyacin hali a saudiyya.
Hadimin shugaban kasa, Dada Olesegun ya bukaci yan Najeriya su rika bincike da tantance labari, yana mai cewa musanta zargin Tinubu ya sauya addini.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari