Manyan Labarai A Yau
'Yan bindiga dauke da makamai sum yi jami'an hukumar kiyaye hadurra ta kasa (FRSC) kwanton bauna a jihar Kebbi. 'Yan bindigan sun kashe jami'ai 3 a harin.
Tsohon sakataren gwamnatin tarayya (SGF), Babachir Lawal, ya bayyana cewa wasu gwamnonin jam'iyyar APC na zawarcinsa domin ya koma cikinta biyo bayan barin ADC.
Gwamnatin jihar Katsina ta yi magana kan sace tsohon janar tare da matarsa da 'yan bindiga suka yi. Ta bayyana irin kokarim da take yi domin ganin sun kubuta.
Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar, ya sha neman kujerar shugabancin Najeriya. Atiku Abubakar zai sake jaraba sa'arsa a zaben shekarar 2027.
Yan ta'addan da suka yi garkuwa da dalibai da malamai na makarantu uku a jihar Oyo sun nemi abubuwa hudu daga gwamnati kafin saki wadanda suka sace.
Tsohon shugaban jami'ar taratta ta Ilorin (UNILORIN), Farfesa AbdulGaniyu Ambali ya rasu yana da shekaru 68 a duniya, an ce lafiyarsa kalau a daren Juma'a.
Babbar hedkwatar tsaron Najeriya ta ja hankalin makarantu a fadin Najeriya kan muhimmancin daukar matakan kariya domin tabbatar da tsaro da kaucewa hare-hare.
Ministan harkokin wajen kasar Jamhuriyar Musulunci ta Iran, Abbas Araghchi, ya yi magana kan yiwuwar ganawar Mojtaba Khamenei da shugaban kasar Amurka, Donald Trump.
Babban malamik coci a Najeriya, Fasto Elijah Ayodele ya garhadi Peter Obi kan alakarsa da jagoran Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaos gabanin zaben 2027.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari