Manyan Labarai A Yau
Majalisar Sarkin Musulmi ta sanar da Alhamis, 13 ga Agusta, 2026, a matsayin ranar neman jinjirin Rabi’ul Awwal 1448AH, tare da bukatar a kai rahoton gani.
Lionel Messi ya yi bankwana da mahaifinsa Jorge Messi, yana bayyana shi a matsayin uba, aboki da wakili, tare da tunawa da irin gudunmawar da ya bay
Dan takarar gwamnan Kaduna na ADC, Isa Ashiru, ya nada John Markus Ayuba a matsayin Darakta-Janar na kwamitin kamfen domin shirye-shiryen zaben 2027
Sanannen malamin addinin Musulunci, Sheikh Sani Yahaya Jingir, ya yi karin haske kan dalilinsa na tallata tikitin musulmi da musulmi a tarayyar Najeriya.
Yan Najeriya masu fasfo za su samu damar shiga Chad da Jamhuriyar Congo ba tare da biza ba daga 1 ga Janairu, 2027, sakamakon sabbin manufofin ƙasashen biyu.
An samu rudani kan halin da dan wasan Katsina United, Ozor Chinedu, yake ciki bayan an bayyana mutuwarsa, amma daga baya ma’aikata suka gano alamun rai.
Kamfanin MTN Nigeria da abokan hulɗarta sun ƙaddamar da gasar PachiPanda 2026 ga matasa masu shekaru 18 zuwa 35, inda uku na farko za su raba N10m.
Sheikh Sani Yahaya Jingir ya ce ba ya nadamar goyon bayan tikitin Musulmi da Musulmi, yana mai cewa zai ci gaba da ƙarfafa Musulmi su mara masa baya.
Hukumar NiMet ta yi gargadin yiwuwar ambaliyar bazata a jihohi 13 daga 11 zuwa 20 ga watan Agusta 2026, inda ta bukaci jama’a su dauki matakan kariya.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari