Manyan Labarai A Yau
Kungiyar kare hakkin Musulmi (MURIC) ta bukaci Ministan tsaro, Janar Christopher Musa (mai ritaya) ya yi murabus daga mukaminsa idan ya gaza magance.
Babban hadimi ga Gwamnan Edo, Monday Okpebholo, kan kafafen sada zumunta, Kassy Chukwu, ya nemi afuwar Davido da al’ummar jihar kan kalaman da ya yi a baya.
Tsohon gwamnan Gombe, Sanara Danjuma Goje, ya musanta ficewa daga APC duk da rashin bayyana sunansa a jerin hukumar INEC na ‘yan takarar zaben 2027.
Shugaban jam'yyar APC na Ijumu a Kogi, Oyewole Mayowa Solomon, ya rasu bayan ya fadi yayin taron sulhu da aka gudanar a hedikwatar karamar hukumar.
Gwamnatin Tarayya za ta hukunta kamfanonin wutar lantarki na DisCos da GenCos. Wannan yana cikin kokarin da ake yi domin inganta wutar lantarki a Najeriya.
Gwamnatin Edo ta musanta cewa ta hana Davido shiga jihar, inda ta ce mawakin dan asalin Edo ne kuma za ta maraba shi duk lokacin da ya shirya kawo ziyara.
Shugaba Bola Tinubu ya bayar da umarnin kama Prince George Buchi Nwabueze tare da dakatar da sakatarorin dindindin uku bayan gano wata hukumar bogi.
Sanata Saliu Mustapha ya fice daga jam'iyyar APC mai mulki ya koma PDP, inda ya karbi tikitin takarar Sanatan Kwara ta Tsakiya a zaben shekarar 2027.
’Yan bindiga dauke da makamai sun kashe wani jami’in JTF tare da sace wata mata mai suna Asma’u da ɗanta Umar a Kyauta New Millennium City da ke Kaduna.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari