Manyan Labarai A Yau
Karamin ministan tsaro Bello Matawalle ya yi kalamai masu kaushi kan 'yan siyasar Arewa masu sukar Shugaba Bola Tinubu. Ya ce suna yin hakan ne don sunyi suna.
Karfin adawa ya kara raguwa a jihar Abia yayin da mai girma gwamna, Apex Otti ya tarbi ɗan Majalisa da manyan ƴan siyasa daga jam'iyyu daban daban zuwa LP.
Gwamnan jihar Edo, Monday Okpebholo, ya bayyana cewa za a yanke hukuncin kisa ga duk wani mai garkuwa da mutane da aka samu da aikata laifin a jihar.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya caccaki jam'iyyarsa ta PDP. Wike ya bayyana cewa jam'iyyar ba ta shirya ba don tunkarar zaben 2027.
Baɓban kuda a NNPP, Buba Galadima ya bayyana yadda tsohon shƴgaban kasan Najeriya, Muhammadu Buhari, ya yi silar ficewarsa daga jam'iyyar APC mai mulki.
Babban kusa a jam'iyyar NNPP mai adawa a Najeriya, Buba Galadima, ya bayyana cewa dole ne 'yan Najeriya su tashi tsaye domin ganin an yi zabe na gaskiya a 2027.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi nade-nade masu yawa a gwamnatinsa tun bayan hawansa kan karagar mulki. Waau suna zarginsa da nuna bangaranci a rabon mukamai.
Kashim Shettima ya ja kunnen shugaban NAHCON, Farfesa Usman, da ya dakatar da gudanar da hukumar shi kaɗai tare da sanya kwamishinonin hukumar a harkokin gudanarwa.
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya nuna goyon bayansa ga tazarcen gwamnan jihar Akwa Ibom, Umo Eno a 2027. Ya ce suna tare da shi.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari