Manyan Labarai A Yau
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun kai hari a wata babbar kasuwar da ke jihar Yobe. Sun kashe mutum bakwai tare da raunata wasu mutane daban.
Dakarun sojojin Najeriya masu aiki a karkashin rundunar Operation Safe Haven sun samu nasarar cafke wasu mutane da ake zargi da safarar muggan makamai.
Ministan kwadago da samar da ayyukan yi, Muhammadu Dingyadi, ya bayyana cewa gwamnati na aiki tukuru domin magance matsalar rashin aikin yi a kasar nan.
Hukumar sadarwa ta ƙasa watau NCC ta amince kamfanonin sadarwa su yi ƙarin kudin kiran waya da sayen data amma ka da ya haura kashi 50% daga kuɗin yanzu.
Sanatan Kwara ta Tsakiya na jam'iyyar APC, ya yi magana kan jita-jitar cewa ya shirya ficewa daga jam'iyyar. Salihu Mustapha ya ce ko kadan babu batun hakan.
Adadin mutanen da suka rasu sakamakon iftila'in fashewar tankar mai ya karu a jihar Neja. Mutane kusan 100 sun rasu yayin da wasu da dama suka jikkata.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, ya tafi zuwa kasar Switzerland domin halartar taro kan tattalin arzikin duniya. Ya samu rakiyar jami'an gwamnati.
Tsofaffin shugabannin kasan Najeriya, Muhammadu Buhari da Olusegun Obasanjo, za su ba da shaida a gaban kotun kasuwanci ta duniya kan kwangilar Mambilla.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya yi magana kan yadda ake bata sunan al'ummar Fulani a kasar nan. Ya bayyana cewa ko kadan bai kamata ana yi musu hakan ba.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari