Manyan Labarai A Yau
Dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam'iyyar ADC, Rotimi Amaechi, ya yi musayar kalamai da dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar AAC, Omoyele Sowpre.
Olubadan Oba Rasheed Ladoja ya ce Bola Tinubu ya cancanci yin mulki na dogon lokaci, yana mai yabawa ayyukan gwamnatinsa da aikin hanyar Ibadan-Ijebu.
Cutar ido mai saurin yaɗuwa da ake kira “Apollo” ta bulla a Jihar Bauchi, inda Kakakin Majalisar Dokokin jihar, Abubakar Suleiman, ya ce ya kamu da ita.
Kenneth Okonkwo ya ce shirin Atiku na rage farashin man fetur idan ya lashe zaɓen 2027 ba zai koma tsohon tsarin tallafi ba, zai dogara kan matatun cikin gida.
'Yan bindiga dauke da makamai sun kashe jami’an tsaro biyu tare da kwace makamansu a harin da suka kai wasu al’ummomi a Ƙaramar Hukumar Riyom ta Jihar Plateau
Kungiyar Amnesty International ta yi kira ga gwamnatin Najeriya da ta gaggauta ceto masu ibadar da aka sace daga wani masallaci da ke Jihar Neja.
Gbenga Olawepo-Hashim ya zargi Atiku Abubakar da kasancewa ɗaya daga cikin waɗanda suka fara goyon bayan cire tallafin man fetur, yana neman ya yi wa ‘yan Najeriya.
Farfesa Pat Utomi ya ce da Najeriya ta zama wata ƙasa da Umaru Musa Yar’Adua bai rasu ba, yana mai bayyana marigayin a matsayin ɗan kishin ƙasa na gaskiya.
Jigon APC a Kebbi, Aminullah Mustapha, ya soki alkawarin Atiku na dawo da tallafin man fetur, yana zargin tsohon tsarin da almundahana da kuɗaɗen gwamnati.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari