Manyan Labarai A Yau
Atiku ya ce yana da shaidar Tinubu yana da shekaru 90, yayin da Reno Omokri ya kalubalanci ikirarin tare da neman Dele Momodu ya tabbatar da wani hoto.
Kayode Ogundamisi ya ce ƙakkarfan haɗakar siyasar Shugaba Tinubu ba zai tabbatar da nasarar 2027 ba idan ’yan Najeriya suka haɗu kan matsin tattalin arziki.
Atiku Abubakar ya bayyana dalilin da ya sa yake son dawo da tallafin man fetur, yana tambayar inda kudaden da aka samu bayan cire tallafin suka tafi.
Sheikh Abdurrahman Abubakar Azzamfari ya musanta cewa malamai 500 daga Arewa sun amince da sake zaɓen Tinubu a 2027, yana mai cewa ba a taɓa tattauna batun ba.
Sarkin Norway Harald V ya rasu yana da shekaru 89 a duniya bayan shekaru 35 yana mulki, inda ɗansa Haakon ya gaje shi a matsayin sabon sarkin ƙasar.
Gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani ya ce gwamnatinsa ba ta karɓi sabon bashi ba tun bayan hawansa mulki, duk da cewa tana biyan bashin da ta gada
Amurka na shirin janye kusan sojojinta 200 daga Najeriya, yayin da ƙananan ƙungiyoyin horaswa da masu nazarin bayanan sirri za su ci gaba da aiki.
Shahararren dan Tiktok, VeryDarkMan ya ƙi bai wa ’yan sanda shaidun zargin da ya yi kan jami’an tsaro, yana cewa zai gabatar da su ne idan aka kai shi kotu.
Jam'iyyar APC mai mulki ta kalubalanci Atiku Abubakar da ya gabatar da hujjoji ko ya je kotu kan zargin cewa gwamnati ta sace tattalin arzikin Najeriya.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari