Manyan Labarai A Yau
APM ta bukaci hukumomin Amurka su bayyana sakamakon rahoton FBI kan zarge-zargen safarar miyagun kwayoyi da ake alakanta da Shugaba Bola Ahmed Tinubu.
KNN ta bayyana yadda wata magana daga Aisha Kwankwaso ta zaburar da kokarin hada Rabiu Kwankwaso da Peter Obi domin tunkarar zaben shugaban kasa na 2027
Yan bindiga dauke da makamai sun kashe mutane uku, sun jikkata biyar tare da sace Sarkin Noma na Kano a garin Chiromawa da ke Karamar Hukumar Garun Malam.
Shugaba Bola Tinubu ya fara hutun makonni uku a Turai, inda zai fara zaman hutun ne a London kafin ya dawo Najeriya domin yakin neman zaben 2027.
Rundunar sojojin Najeriya ta bayyana cewa an yi yunkurin kutse cikin shafinta na X , inda aka fara wallafa sakonnin memecoin ba tare da izini ba. Ta gargadi jama'a.
Dakarun sojojin Najeriya sun dakile harin ‘yan ta’adda a Kukawa, Borno, inda aka kashe mayaka 26 tare da jikkata sojoji huɗu yayin artabu da maharan.
Matatar Dangote da Legas ta kara farashin man fetur da N65 a kowace lita, abin da ya kai farashin daga N1,200 zuwa N1,265 kan yiwuwar karin farashin mai.
An tabbatar da rasuwar tsohon dan majalisar dattawan Najeriya, Sanata Kaka Mallak Yale a Asibitin Koyarwa na Jami’ar Maiduguri da ke jihar Bono ranar Juma'a.
Gwamnatin Kano ta bayyana cewa yara biyu suka rasa rayukansu sakamakon barkewar cutar mashako a karamar hukumar Rano, ta musanta ikirarin dan Majalisa.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari