Manyan Labarai A Yau
Hukumar FBI ta kasar Amurka ta fitar da sunaye da hotunan yan Najeriya hudu da take nema ruwa a jallo kan zargin sikata dambarsr makudan daloli ta intanet.
Gwamna Dauda Lawal ya yi jimamin rasuwar Sarkin Zamfaran Zurmi, Alhaji Bello Sulaiman, wanda ya rasu a asibitin Federal Medical Centre da ke Gusau.
JNI reshen Plateau ta musanta cewa an kafa Hisbah a Jos North, tana mai cewa babu wata ƙungiyar Musulmi da ta sanar da shirin kafa hukumar a yankin.
Gwamnatin Tarayya ta kaddamar da shirin “Hire from Nigeria” domin hada kwararrun ’yan Najeriya da masu daukar ma’aikata daga kasashen ketare cikin sauki.
Wani SAN a tawagar lauyoyin Tinubu, Wole Afolabi, ya ce da akwai hujjar alakar Shugaba Bola Tinubu da safarar miyagun kwayoyi, da Amurka ta kama ko gurfanar da shi.
Hukumar EFCC ta ce ta kori ma’aikata sama da 40 cikin shekaru biyu da rabi saboda zargin cin hanci da rashawa, yayin da wasu ke fuskantar shari’a.
Hedkwatar tsaron Najeriya ta tabbatar da ceto yan bautar kasa 10 daga cikin 15 da yan bindiga suka yi garkuwa da su bayan sun fito sansanin NYSC.
Sojojin Operation FANSAN YAMMA sun kashe manyan kwamandojin ’yan ta’adda biyu a Katsina, yayin da jagoran kungiyar Kachalla Muhammadu Filani ya tsere.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya dakatar tare da korar dagatai da masu unguwanni a Malam Fatori saboda rashin zama a yankin.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari