Manyan Labarai A Yau
Rabiu Kwankwaso ya bayyana fatansa kan makomar Najeriya, yana cewa haɗin gwiwarsa da Peter Obi na da nufin rage talauci da inganta rayuwar ’yan ƙasa.
Kwamishinan Borno, Sainna Buba, ya fito ya janye wata magana mai cike da cece-kuce, tare da neman afuwar jama’a da magoya bayan jam’iyyun adawa a jihar.
Jakadan Najeriya mai jiran gado, Reno Omokri, ya ce akwai bayanan dukkan ’yan takarar shugaban kasa a zaben 2027 a Hukumar Binciken Manyan Laifuffuka ta Amurka (FBI)
Wasu jiga-jigan jam'iyyar NDC a Kano na shirin komawa APC, ciki har da magoya bayan Nasiru Yusuf Gawuna, yayin da siyasar 2027 ke ƙara sauya salo.
Dan takarar shugaban kasa na PRP kuma tsohon gwamnan Cross River, Donald Duke, ya ce ya fito takara ne domin magance matsalolin da ke addabar Najeriya.
Wata wasika daga Ofishin Jakadancin Amurka mai kwanan wata 4 ga Fabrairu, 2003, ta bayyana a kafafen sada zumunta, inda aka rubuta ranar haihuwar Bola Ahmed Tinubu.
Sakataren yaɗa labarai na jam'iyyar ADC, Bolaji Abdullahi, ya ce ra’ayin Peter Obi kan tallafin mai na iya kawo cikas ga haɗin gwiwar jam’iyyun adawa
Wata mata mai shekaru 49 ta caka wa mutane biyu wuka a Times Square, New York, inda Erin Piacenti, ma’aikaciyar Bank of America, ta mutu har lahira.
Tsohon mai magana da yawun shugaban kasa, Reno Omokri ya yi ikirarin cewa bayanan Shugaba Bola Tinubu da FBI ke da su ba su nuna wata shaida ta aikata laifi ba.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari