Manyan Labarai A Yau
Jirgin kasan da ke jigilar fasinjoji a hanyar Abuja zuwa Kaduna ya gamu da hadari. Hukumomi sun fitar da bayanai kan hadarin da ya auku a ranar Litinin.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya sake shan alwashi kan bude mashigar ruwa ta Hormuz. Trump ya mika kokon bararsa ga manyan kasashen duniya.
Jami'an yan sanda sun fara gudanar da bincike bayan wata fashewa da ta auku a bangon wata makarantar Yahudawa a birnin Amsterdam na ƙasar Netherlands.
Shugaban kasar Rasha, Vladimir Putin, ya yi kokarin shiga tsakani don kawo karshen yakin Amurka, Isra'ila da Iran. Donald Trump ya ki amincewa da bukatarsa.
Jakadan Iran a Rasha, Kazem Jalali, yi yi magana da kakkausa murya kan Amurka. Kazem Jalali ya gargadi Amurka kan ka da ta kashe Mojtaba Khamenei.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya sake yin magana kan yakin da kasarsa ke yi da Iran. Donald Trump ya bayyana cewa Amurka ta yi nasara kan Iran.
Shugaban rundunar sojojin kasar Iran ya sha alwashi kan nutsar da jirgin ruwan Iran da Amurka ta yi a cikin teku. Ya bayyana cewa dole ne za su dauki fansar hakan.
Kungiyar Hezbollah da ke ayyukanta a kasar Lebanon ta kai hare-hare kan Isra'ila. Hezbollah ta kai hare-hare a wurare da dama da suka hada da Arewacon Isra'ila.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya yi zargin cewa takwaransa na Rasha, Vladimir Putin da taimakon Isran, ya ce zai iya kafa hujja da taimakon Ukraine.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari