Manyan Labarai A Yau
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuka ta amince da bukatar da hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta ICPC ta nema a shari'ar ta da Nasir El-Rufai.
Kwamanda a rundunar kare juyin juya hali ta Iran (IRGC), Janar Majid Mousavi, ya bayyana sababbin wuraren da rundunar za ta farmaka a kasar Isra'ila.
Dakarun sojojin Najeriya na rundunar Operation Hadin Kai, sun yi nasara kan 'yan ta'addan kungiyar ISWAP. Sojojin sun samu nasarar hallaka wani kwamanda.
Babban jirgin ruwan daukar jiragen sama na Amurka, USS Gerald Ford, ya gamu da gobara a cikin teku. Hukumomi sun yi bayani kan dalilin tashin gobarar.
Sabon jagoran addini na kasar Iran, Mojtaba Khamenei, ya yi jawabi na farko tun bayan nadin da aka yi masa. Ya bukaci kasashen Larabawa su rufe sansanonin Amurka.
Yakin Amurka da Isra'ila kan Iran ya jawo an raunata mutane da dama. A kasar Isra'ila an bayyana adadin mutanen da suka samu raunuka sakamakon hare-hare.
Fitaccen mai watsa shirye shirye, Joe Rogan ya yi ikirarin cewa mafi yawa magoya bayan Shugaba Donald Trump sun fara tunanin ya ci amanrsu saboda yakin Iran.
Kasashen Amurka da Isra'ila sun kaddamar da hare-hare kan Iran wanda hakan ya jawo barkewar yaki a yankin Gabas ta Tsakiya. Akwai kasashen da ke goyon bayan Iran.
Shugaban kasar Iran, Masoud Pezeshkian, ya tattauna da shugabannin Rasha da Pakistan. Ya gindaya sharuddan Iran kan kawo karshen yaki da Amurka da Isra'ila.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari