Manyan Labarai A Yau
Mazauna Tambuwal a Sokoto sun fito zanga-zanga kan yawaitar hare-hare da garkuwa da mutane, suna neman gwamnati ta ɗauki matakan tsaro na gaggawa.
Yariman Saudiyya Mohammed bin Salman ya nemi Donald Trump ya kai hari kan mayakan Houthi, yayin da kungiyar ke matsowa kusa da mashigar Bab al-Mandab.
An yada wasu bayanai masu cewa dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar ADC a zaben 2027, Peter Obi, ya ce Yarbawa musulmai ba sa yin musulunci na gaskiya.
Shugaban Hukumar Leken Asiri ta Ƙasa, NIA, na farko a tarihin Najeriya, Albert Horsfall ya riga mu gidn gaskiya yana da shekaru 84 da haihuwa a Ribas.
Matar dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar ADC a zaben 2027, Atiku Abubakar, ta bayyana cewa 'yan Najeriya za su samu tagomashi idan ya yi nasara.
Babban ɗan marigayi Ibrahim Khalil Dan Shagamu ya buƙaci a yi wa mahaifinsa adalci, yana cewa iyalinsa ba za su yafe wa waɗanda suka kashe shi ba.
Peter Gregory Obi ya musanta rahotannin cewa ya ƙi zama mataimakin Atiku Abubakar a zaɓen 2027, yana mai cewa ba a taɓa miƙa masa irin wannan tayin ba.
Ƙungiyar Charismatic Bishops Conference of Nigeria ta ayyana goyon bayanta ga Shugaba Bola Tinubu domin sake tsayawa takara a zaɓen shugaban ƙasa na 2027.
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya ce shirin NELFUND ya taimaka wajen rage wa yaran talakawa matsalar kuɗin karatu a manyan makarantu.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari