Malaman Makaranta

Alamomin ciwon koda 7
Alamomin ciwon koda 7
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Masana harkar lafiya sun bayyana cewar koshin lafiyar koda na daga cikin sirrukan dadewa a duniya ba tare da gajiyawar jiki ba. Koda na taka muhimmiyar rawa wajen tace wa da cire sinadarai ma su guba daga abubuwan da mutum ya sha.