Malaman Makaranta
An kori malamai 5dake koyarwa a makarantar sakandiren kwalejin kimiyya dake Birnin Kebbi saboda yiwa wata dalibar aji shida (SS3) ciki. Kazalika, hukumar makarantar ta kori yarinyar. Majiyar jaridar PM News ta rawaito cewar, an ko
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gargadi dukkanin makarantun jami'a na kasar nan da su guji duk wani nau'i na cin hanci da rashawa, tada zaune tsaye da kuma lalata da dalibai wanda har kullum ke zubar da mutuncin harkar ilimi a..
Dalibar ta bayyana cewar daya daga cikin malaman ta ya nuna yana son ta amma koda ta shaida masa cewar ita ba soyayya ta kawo ta jami’a ba sai ya yi mata barazanar cewar shi ma akwai ranar sa domin zata yi kwas din sa. Dalibar
Wata karamar yarinya mai shekaru 13 a duniya dake karatu a wata makarantar sakandire ta Sheikh Abdulkadir dake garin Ilorin na jihar Kwara ta samu gurdewar kasha a kafar ta bayan an yi mata horo da tsallen kwado mai tsanani sakama
Za ku ji Marigayi Jafar Mahmud Adam wanda Malamin Musulunci ne ya samu Takwara don ku wa ‘Diyar Shehin Malamin ta haifi Yaro da aka sa wa suna Ja’afar kwanan nan. Ana dai sa rai wannan yaro ya gaji Iyayen sa wajen sanin addini.
Kimanin wata daya bayan wata dalibar Jami'ar Obafemi Awolowo da ke jihar Osun ta tona asirin wani Farfesa da ke neman kwanciya da ita kafin ya bata makin cin jarabawa, wata dalibar jami'ar Legas (Unilag) ta sake fitowa inda ta ke
Hukumar kula jami’o’i ta kasa (NUC) ta saki jerin jami’o’in bogi 58 dake kasar nan saboda basu da rijista da gwamnatin Najeriya balle su samu lasisin gudanar da karatu. A saboda haka hukumar NUC ta ce jami’o’in basu da hurumin ba
Kamar yadda jaridar The Nation ta bayyana, daya daga malaman makarantar ne ya jiyo koken ta, inda cikin lalube ya riske ta kwatsam cikin wani bandaki na makarantar da wannan lalataccen bawa ya aikata ta'asa kuma ya kama gaban sa.
Za ku ji cewa Gwamnatin Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ta saki makudan kudin da su ka haura Biliyan 1 ga Malaman Jami’ar Tarayya ta Nsukka da su ka dade su na jiran tsammani. Tun 2009 dai wadannan kudi su ka makale.
Malaman Makaranta
Samu kari