Dalibin Najeriya ya fara zuwa makaranta a motar da ya kera, hotuna

Dalibin Najeriya ya fara zuwa makaranta a motar da ya kera, hotuna

Wani dalibi dake karatu a makarantar koyar da ilimin fasahar kere-kere dake jihar Enugu ya matukar burge abokan karatunsa da ragowar jama’a bayan ya tuka motar da ya kera zuwa makarantar su.

Dalibin da ya zama abun kallo a wurin ragowar ‘yan uwansa daliba, ya bayyana cewar har yanzu yana tuka motar ne a matsayin gwaji.

Ragowar daliban makarantar sun cika da farinciki yayin da dalibin ke zagaya harabar makarantar cikin motar da ya kera daga kayayyakin cikin gida.

DUBA WANNAN: Matan arewa 10 dake takarar shugabanci a zaben 2019, hotuna

Majiyar Legit.ng ta bayyana cewar dalibin ya bukaci a boye bayanansa zuwa lokacin da yake fatan zai kammala wasu aiyuka a motar tare da bayyana cewar har yanzu akwai ragowar aiki a tattare da motar da ya kera.

Dalibin Najeriya ya fara zuwa makaranta a motar da ya kera, hotuna
Dalibin Najeriya a motar da ya kera
Asali: Depositphotos

Dalibin Najeriya ya fara zuwa makaranta a motar da ya kera, hotuna
Dalibin a motar da ya kera
Asali: Depositphotos

Dalibin Najeriya ya fara zuwa makaranta a motar da ya kera, hotuna
Dalibin Najeriya a motar da ya kera
Asali: Depositphotos

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel